Hakam Balawi
Hakam Umar As'ad Balawi ( Larabci : حكم بلعاوي ; 1938 - Nuwamba 2020) ɗan siyasan Falasdinu ne kuma marubuci. Ya kasance Ambasada a ƙasar Libya da Tunisia daga 1973 zuwa 1975 da kuma 1983 zuwa 1984. Ya kuma kasance Ministan cikin gida daga 2003 zuwa 2005 lokacin gwamnatin Yasser Arafat .
Hakam Balawi | |||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
25 ga Janairu, 2006 - 23 Disamba 2018 District: Tulkarm Governorate (en)
12 Nuwamba, 2003 - 24 ga Faburairu, 2005
13 Oktoba 2003 - 12 Nuwamba, 2003
1996 - 2006 District: Tulkarm Governorate (en) Election: 1996 Palestinian general election (en)
1983 - 1990
1983 - 1994 | |||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||
Cikakken suna | حكم عُمر أسعد البلعاوي | ||||||||||||
Haihuwa | Bal'a (en) , 1938 | ||||||||||||
ƙasa | State of Palestine | ||||||||||||
Harshen uwa | Larabci | ||||||||||||
Mutuwa | 28 Nuwamba, 2020 | ||||||||||||
Makwanci | Bal'a (en) | ||||||||||||
Karatu | |||||||||||||
Harsuna |
Larabci Turanci | ||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya | ||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||||
Mamba |
Fatah Central Committee of Fatah (en) Palestinian Legislative Council (en) Palestinian National Council (en) Fatah Revolutionary Council (en) General Union for Palestinian Writers (en) | ||||||||||||
Sunan mahaifi | أبو مروان | ||||||||||||
Imani | |||||||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||||||
Jam'iyar siyasa | Fatah |
An haifi Balawi a Bal'a, Dokar Burtaniya ta Falasdinu . Ya mutu a ranar 28 Nuwamba Nuwamba 2020 yana da shekara 82. [1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ وفاة المناضل الفلسطيني حكم بلعاوي (in Larabci)