Habib ibn Muhammad al-'Ajami al-Basri ( Arabic ) wanda aka fi sani da Habib al-Ajami ( حبيب العجمي ) da Habib al-Farsi ( حبيب الفارسي ) ya kasance sufi ne na musulmin darika, waliyyi, kuma mai bin al'adun farisanci .

Simpleicons Interface user-outline.svg Habib al-Ajami
Rayuwa
Haihuwa Iran
ƙasa Irak
Mutuwa Bagdaza, 29 ga Maris, 738
Makwanci Q22689959 Fassara
Karkh (en) Fassara
Bagdaza
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a muhaddith (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Habib al-Ajami ya sauka a Basra, inda wurin bautarsa yake.

Shi almajirin Hasan al-Basri ne . kuma babban Almajirin sa shine Daawūd al-Tai.

Duba kumaGyara

  • Suhrawardiyya

ManazartaGyara