Gustavo Fabrice Sangaré (an haife shi a ranar 8 ga watan Nuwamba, 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ligue 2 Quevilly-Rouen da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Burkina Faso.[1]

Gustavo Sangaré
Rayuwa
Haihuwa Bobo-Dioulasso, 8 Nuwamba, 1996 (27 shekaru)
ƙasa Burkina Faso
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.8 m
gustavo Fabrice sangare
Gustavo Sangaré a cikin tawagarsa ta kasa

Aikin kulob/Ƙungiya

gyara sashe

Samfurin matasa na Salitas da Frontignan, Sangaré ya shiga kulob ɗin Quevilly-Rouen a cikin shekarar 2018. A cikin shekarar 2019, an ƙirashi shi zuwa ƙungiyar farko a cikin Championnat National.[2]

Ayyukan kasa

gyara sashe

Sangaré ya karɓi kiransa na farko a babban ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Burkina Faso a watan Mayu 2021. Ya yi haɗu da Burkina Faso a wasan sada zumunta da suka yi rashin nasara a hannun Morocco da ci 1-0 a ranar 12 ga Yuni 2021. Gustavo Sangaré ya buga wasan 2021 na AFCON a matsayi na uku da Kamaru.[3]

Kididdigar sana'a/Aiki

gyara sashe
As of match played 9 January 2022
Scores and results list Burkina Faso's goal tally first, score column indicates score after each Sangaré goal.
Jerin kwallayen kasa da kasa da Gustavo Sangaré ya ci
A'a. Kwanan wata Wuri Abokin hamayya Ci Sakamako Gasa
1 9 ga Janairu, 2022 Paul Biya Stadium, Yaoundé, Kamaru </img> Kamaru 1-0 1-2 2021 Gasar Cin Kofin Afirka

Manazarta

gyara sashe
  1. HUET, Barbara (February 22, 2021). "Football - N1: le travail paye pour Gustavo Sangaré, le milieu défensif de QRM". Paris-Normandie .
  2. Match Report of Morocco vs Burkina Faso -2021-06-12-FIFA Friendlies-Global Sports Archive". globalsportsarchive.com .
  3. Africa Cup of Nations (Sky Sports)". Sky Sports. Retrieved 2022-02-09.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe