Gundumar Sanatan Filato ta Kudu

majalisar dattawa a Najeriya

Gundumar Sanatan Plateau ta Kudu ta ƙunshi ƙananan hukumomi shida da suka hada da, Langtang Arewa, Langtang ta Kudu, Mikang, Qua'anpan, Shendam, da Wase.[1][2][3]

Plateau South
senatorial district of Nigeria (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaFilato

Jerin Sanatocin da suka wakilci Filato ta Kudu gyara sashe

Sanata Jam'iyya Shekara Majalisa Tarihin zaɓe
Silas Janfa PDP 1999-2003 4th
Cosmas Niagwan PDP 2003-2007 5th
John Shagaya PDP 2007 2011 6 ta
Victor Lar PDP 2011-2015 7th
Jeremiah Useni PDP 2015-2019 8th
Ignatius Datong Longjan APC 2019 - 2020 9 ta
Nora Daduu APC 2020 - har zuwa Yanzu 9 ta Ta hanyar Zaɓe

Manazarta gyara sashe

  1. "The scramble for Plateau South senatorial seat » Politics » Tribune Online". Tribune Online (in Turanci). 2020-03-27. Retrieved 2020-05-17.
  2. "Plateau South election: How INEC plans to shortchange us – PDP candidate raises alarm".
  3. Alao, Onimisi; Sadiq, Lami; Jos (2014-06-17). "Plateau: As 3 senatorial zones demand governorship slot". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2020-05-17.[permanent dead link]