Majalisa ta 5 ta Najeriya
Iri | legislative term (en) |
---|---|
Kwanan watan | 3 ga Yuni, 2003 – 5 ga Yuni, 2007 |
Applies to jurisdiction (en) | Najeriya |
Rubutun tsutsa Majalissar dokoki ta 5 ta Tarayyar Najeriya ita ce majalisa mai wakilai biyu da aka ƙaddamar a ranar 3 ga Yuni, 2003 kuma majalisar ta yi aiki har zuwa 5 ga Yuni, 2007. Majalisar ta ƙunshi majalisar dattawa da ta wakilai . An zaɓi wakilai 360 a matsayin ɗan majalisar wakilai yayin da aka zaɓi wakilai 109 a matsayin mambobin majalisar dattijai, wanda ya zama mambobi 469 gaba daya a yankuna shida na geopolitical.
Mambobi
gyara sasheMajalisar Dattawa
gyara sashe- Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Adolphus Wabara (PDP), har zuwa ranar 5 ga Afrilu, 2005 [1]
- Ken Nnamani (PDP), daga Afrilu 5, 2005.
Majalisar wakilai
gyara sashe- Kakakin Majalisa : Aminu Bello Masari (PDP)
Shuwagabanni
gyara sasheShugaban majalisar dattawa shi ne ke jagorantar majalisar dattawa, wato babbar majalisa yayin da shugaban majalisar ke jagorantar majalisar wakilai. An zab6i Adolphus Wabara a matsayin shugaban majalisar dattijai a ƙarƙashin jam'iyyar PDP sannan Aminu Bello Masari kakakin majalisar wakilai ya gaji Ghali Umar Na'Abba kakakin majalisa ta hudu .
- ↑ More heads roll in crackdown on top-level corruption The New Humanitarian