Langtang ta Kudu Karamar hukuma ce, kuma takasance daya daga cikin Kananan hukumomin dasuke a jihar Plateau wadda ke a shiyar tsakiya a kasar Nijeriya.

Langtang ta Kudu

Wuri
Map
 8°38′N 9°48′E / 8.63°N 9.8°E / 8.63; 9.8
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaFilato
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,188 km²
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.