Ahmedabad
Ahmedabad ko Amdavad birni ne, da ke a jihar Gujarat, a ƙasar Indiya. Shi ne tsohon babban birnin jihar Gujarat. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 5,633,927. An gina birnin Ahmedabad a karni na sha ɗaya bayan haifuwan annabi Issa.
Ahmedabad | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Suna saboda | Ahmed Shah I (en) | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Gujarat | |||
District of India (en) | Ahmedabad district (en) | |||
Babban birnin |
Ahmedabad district (en) (1817–)
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 7,645,000 (2016) | |||
• Yawan mutane | 16,470.44 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Bangare na | Central Gujarat (en) | |||
Yawan fili | 464.165 km² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Sabarmati (en) | |||
Altitude (en) | 53 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 26 ga Faburairu, 1411 | |||
Tsarin Siyasa | ||||
• Gwamna | Gautam Shah (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 3800XX | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 079 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | ahmedabadcity.gov.in |
Hotuna
gyara sashe-
Tashar jirgin kasa ta Sabarmati, Ahemdabad
-
Vijali Ghar, Ahmedabad
-
Massallacin Sidi Sayed Jaali, Ahmedabad
-
Auto World Vintage Car Museum, Ahmedabad, Gujarat, Indiya
-
Faɗuwar rana a birnin Ahmedabad
-
Ahemdabad BRTS
-
Kogi, Ahmedabad
-
Tsohon sassan birnin Ahmedabad
-
Gadar Elli, Ahemdabad