Guangzhou (lafazi : /kwantesehu/) Birni ne, da ke a Kasar Sin. Guangzhou tana da yawan jama'a 20,800,654, bisa ga jimillar 2013. An gina birnin Guangzhou a karni na uku kafin zuwan ko haifuwan annabi Isa(as)

Guangzhou
广州 (zh)


Wuri
Map
 23°08′N 113°16′E / 23.13°N 113.26°E / 23.13; 113.26
Ƴantacciyar ƙasaSin
Province of China (en) FassaraGuangdong (en) Fassara
Babban birnin
Guangdong (en) Fassara (971–)

Babban birni Yuexiu District (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 13,080,500 (2014)
• Yawan mutane 1,804.49 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Pearl River Delta (en) Fassara
Yawan fili 7,248.86 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Pearl River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 21 m
Sun raba iyaka da
Foshan (en) Fassara
Zhongshan (en) Fassara
Dongguan (en) Fassara
Qingyuan
Shaoguan (en) Fassara
Huizhou (en) Fassara
Bayanan tarihi
Mabiyi Guangzhou Direct-controlled Municipality (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa People's Government of Guangzhou Municipality (en) Fassara
Gangar majalisa Guangzhou Municipal People's Congress (en) Fassara
• Mayor of Guangzhou (en) Fassara Guo Yonghang (en) Fassara (28 ga Janairu, 2022)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 510000
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+08:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 20
Wasu abun

Yanar gizo gz.gov.cn
Baban birnine

Birnin Guangzhou birni ne mai bunkasuwa ta bangaren tattalin arziki. Hotuna na wasu sassan birni.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. La Carpentier, Jean-Baptiste (1655), L'Ambassade de la Compagnie Orientale des Provinces Unies vers l'Empereur de la Chine [Embassy of the United Provinces' East India Company to the Emperor of China] (in Faransanci)
  2. US Navy Ports of the World: Canton, Ditty Box Guide Book Series, US Bureau of Navigation, Canton