Birnin Ho Chi Minh (da harshen Vietnam: Thành phố Hồ Chí Minh) ko Saigon (da harshen Vietnam: Sài Gòn) birni ne, da ke a ƙasar Vietnam. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Birnin Ho Chi Minh tana da yawan jama'a 8,611,100. An gina Birnin Ho Chi Minh a karni na sha bakwai bayan haihuwar Annabi Issa.

Birnin Ho Chi Minh
ក្រុងព្រៃនគរ (km)


Inkiya Péarla an Chianoirthir da La perle de l'Extrême-Orient
Suna saboda Ho Chi Minh (en) Fassara
Wuri
Map
 10°46′32″N 106°42′07″E / 10.7756°N 106.7019°E / 10.7756; 106.7019
Ƴantacciyar ƙasaVietnam
Babban birnin
Republic of Vietnam (en) Fassara (1955–1975)
Yawan mutane
Faɗi 9,389,720 (2022)
• Yawan mutane 4,481.13 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Vietnam
Yawan fili 2,095.39 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Saigon River (en) Fassara da Bến Nghé Channel (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 13 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Saigon (en) Fassara da Gia Định (en) Fassara
Wanda ya samar Nguyen Huu Chanh (en) Fassara
Ƙirƙira 1698
1955
1976
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 70000–70999, 71000–71999, 72000–72999, 73000–73999 da 74000–74999
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 282, 283, 284, 285, 286, 287 da 8
Lamba ta ISO 3166-2 VN-SG
Wasu abun

Yanar gizo hochiminhcity.gov.vn
Birnin Ho Chi Minh.

Manazarta

gyara sashe