Bisau
Bisau ko Bissau Birni ne, da ke a ƙasar Gine-Bisau. Shi ne babban birnin ƙasar Gine-Bisau. Bisau yana da yawan jama'a 492,004, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Bisau a shekara ta 1687.
Bisau | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Guinea-Bissau | ||||
Autonomous sector of Guinea-Bissau (en) | Bissau Autonomous Sector (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 492,004 (2015) | ||||
• Yawan mutane | 6,348.44 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 77.5 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Geba River (en) | ||||
Altitude (en) | 0 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1687 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | GW-BS |
Hotuna
gyara sashe-
Tutar Bissau
-
Bissau
-
Wani na Rawa a wani dandali a Birnin
-
Chhatri of Seth Podar
-
Mercado Bissau
-
DC - Bissau - Depots na mai
-
Duba daga sararin Bissau
-
Tafiya daga Bissau zuwa Bolama, Guinea-Bissau - 2018-03-02
-
Sarauniyar Carnival Bissau Carnival 2023
-
Wani Titi a birnin, 1991
-
Wani mutum kenan a birnin