Godwin Aguda (an haife shi a ranar 30 ga watan Disamban shekarar, 1997 a Nijeriya ) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya da ke buga ƙwallon Gaba, kwanan nan ga Al-Washm . [1]

Godwin Aguda
Rayuwa
Haihuwa 30 Disamba 1997 (26 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Enugu Rangers-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Ayyuka gyara sashe

Aguda shine dan wasan da kuma yafi daukar nauyin gasar cin kofin Confederation Cup na shekara ta 2018-19 da kwallaye shida.

Daraja gyara sashe

  • Kofin Tarayyar Najeriya
    • Mai nasara : 2018

Manazarta gyara sashe

 

  1. Enugu Rangers 2 Defence Force 0: Godwin Aguda hands Flying Antelopes crucial win