Glory Ogbonna (an haife ta a shekarar 1998). yar kwallon kafa ce a najeria ta mata. wacce ke bugawa a matsayin mai buga baya.[1]

Glory Ogbonna
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 25 Disamba 1998 (25 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Harshen Ibo
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Nigeria women's national under-20 football team (en) Fassara2016-201840
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2019-181
Edo Queens F.C. (en) Fassara2019-ga Yuli, 2021
Umeå IK (en) Fassaraga Yuli, 2021-Disamba 2021110
Santa Teresa CD (en) Fassaraga Faburairu, 2022-ga Yuli, 2022140
ALG Spor (en) Fassaraga Augusta, 2022-ga Janairu, 202361
  Beşiktaş J.K. (women's football) (en) Fassaraga Faburairu, 2023-50
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 166 cm

Ayyukan duniya

gyara sashe

A matakin ƙarami, Ogbonna ta wakilci Najeriya a FIFA FIFA U-20 World Cup a 2016 da shekarar 2018.

A gasar cin kofin mata ta WAFU na shekarar 2018, babban kocin Najeriya, Thomas Dennerby ya bayyana cewa wasan kwaikwayon Ogbonna ya burge shi sosai bayan gasar. Bayan fitowarta ta farko a babbar kungiyar a gasar, an gayyace ta ne don neman cancantar shiga gasar cin kofin kasashen Afirka ta mata na shekarar 2018, sannan daga baya ta zama 'yar wasan zuwa babbar gasar. inda hakan ya zama dama agareta babba.

Manazarta

gyara sashe