Gift Ele Otuwe (an haife ta 15 ga Yuli 1984) itace yar wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya . Ta buga wa Antalya Spor 1207 wasa a gasar Firimiya ta Mata ta Farko . Ta kasance memba na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya, ta halarci wasannin Olympics na lokacin bazara na 2004 [1] da kuma Kofin Duniya na 2007.[2]

Gift Otuwe
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 15 ga Yuli, 1984 (39 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bayelsa Queens (en) Fassara-
FC Minsk (mata)2012-20169434
1207 Antalya Women Football (en) Fassara2017-2017100
Nioman Hrodna (en) Fassara2019-2020284
  Bobruichanka Bobruisk (en) Fassara2021-20212313
Zorka-BDU (en) Fassara2022-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.65 m

Aikin club/kungiya gyara sashe

Ta taka leda a FC Minsk a Belarus sau 97 kuma ta ci kwallaye 34 kafin ta koma Turkiya a cikin Maris 2017.[3] tayi wasa a ciki da wajen Nigeria.

Manazarta gyara sashe

  1. Nigerian squad Archived 2010-11-30 at the Wayback Machine in FIFA's website
  2. Nigerian squad in CBC's website
  3. Profile in soccerway.com