Gideon Njoku

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Gideon Njoku (ya mutu ranar 10 ga watan Janairun 2011)[1] ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma kociyan Najeriya.

Gideon Njoku
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Country for sport (en) Fassara Najeriya
Suna Gideon (mul) Fassara
Shekarun haihuwa 1947
Wurin haihuwa Lagos,
Lokacin mutuwa 10 ga Janairu, 2011
Wurin mutuwa Lagos,
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Mamba na ƙungiyar wasanni Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya
Wasa ƙwallon ƙafa

Sana'ar wasa

gyara sashe

Njoku ya buga wa Najeriya wasa a matakin ƙasa da ƙasa, inda ya lashe lambar zinare a gasar cin kofin Afirka ta shekarar ta 1973.[2]

Aikin koyarwa

gyara sashe

Bayan ya yi ritaya a matsayin ɗan wasa, Njoku ya horar da ACB Legas da Enyimba.[2][3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "allAfrica.com: Nigeria: Our Football Veterans Must Not Die in Vain". Archived from the original on 20 January 2011.
  2. 2.0 2.1 "Uche Okafor: Peterside smells foul play". 11 January 2011.
  3. "World Cup 2010: Argentina Have No Coach - Nigerian Coach Gideon Njoku Takes Swipe At Diego Maradona | Goal.com". www.goal.com.