Gidauniyar Muhalli ta Afirka ( EFA ) kungiya ce mai zaman kanta wacce ke da nufin kare da dawo da martabar muhalli a yammacin Afirka.

Gidauniyar muhalli ta africa
Bayanai
Iri kamfani
Tarihi
Ƙirƙira 1992
efasl.org

An kafa ta a cikin shekarata 1992 a Burtaniya a matsayin Gidauniyar Muhalli don Saliyo (ENFOSAL) kuma ta fara aiki a ƙasar Saliyo a shekarata 1993. A tsawon shekarun yaki, an kafa kungiyar a Laberiya da sunanta na yanzu. EFA Saliyo (EFA-SL) tana aiki a matsayin abokan tarayya na gida ga ƙungiyoyi masu zaman lafiya na duniya EFA.

Manazarta

gyara sashe