Gidan waya

Gari ne a jema'a yankin karamar hukuma a jihar Kaduna, Najeriya

Gidan Waya karamin gari ne kuma hedikwatar masarautar Godogodo kimanin kilomita goma sha takwas daga Kafanchan karamar hukumar Jema’a da ke kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya. Garin yana da gidan waya.

Gidan waya
gunduma ce a Najeriya
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Language used (en) Fassara Yaren Tyap, Turanci, Hausa da Pidgin na Najeriya
Wuri
Map
 9°27′51″N 8°27′05″E / 9.4641°N 8.45128°E / 9.4641; 8.45128
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Kaduna
Ƙananan hukumumin a NijeriyaJema'a
Gidan waya
Gidan waya kaduna
gidan waya

Mutane da Yaren mutanen

gyara sashe

Mutanen Gidan Waya galibinsu Inindem da Oegworok ne na kabila. Sauran kungiyoyi sun hada da: Gwandara, Atakat (Atakad), Atuku, Ninzam, Ham (wanda aka fi sani da Jaba), Nandu, Tari, Ningon, Atyap, Bajju, da dai sauransu.

Garin yana da wurin dindindin na Kwalejin Ilimi Jihar Kaduna (KSCOE).

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe