Gianni Vincent Paolo (an haife shi ranar 27 ga watan Mayu, 1996), ɗan wasan kwaikwayo ne Ba’amurke, marubuci kuma darekta sananne don taka rawar Brayden Weston akan "Power" da jujjuyawar sa da mabiyi, Power Book II: Ghost. Ya kuma shahara wajen taka rawar Chaz a cikin fim mai ban tsoro Ma a shekarar 2019.

Gianni Paolo
Rayuwa
Cikakken suna Gianni Vincent Paolo
Haihuwa Providence (en) Fassara da Rhode Island, 27 Mayu 1996 (27 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Italiyanci
Karatu
Harsuna Turanci
Italiyanci
Sana'a
Sana'a dan wasan kwaikwayon talabijin, Jarumi, marubuci da darakta
IMDb nm6599998
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe