Gboyega Aribisogan
Gboyega Aribisogan ɗan siyasar Najeriya ne wanda ya zama kakakin majalisar dokokin jihar Ekiti a cikin watan Nuwamba 2022. Ɗan majalisa ne mai wa’adi biyu mai wakiltar mazaɓar Ikole I.[1][2][3] Aribisogan wanda ya fito daga Ijesha-Isu a ƙaramar hukumar Ikole, a yankin Sanata ta Arewa a jihar Ekiti an zaɓe shi a ranar 15 ga watan Nuwamban 2022 a matsayin kakakin majalisar bayan rasuwar Funminiyi Afuye.[4][5][6][7] An tsige shi a ranar 21 ga watan Nuwamban 2022 kwanaki shida bayan hawansa mulki.[8]
Gboyega Aribisogan | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Suna | Gbenga |
Sana'a | ɗan siyasa |
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://punchng.com/just-in-ekiti-assembly-elects-new-speaker/
- ↑ https://www.thecable.ng/ekiti-assembly-elects-gboyega-aribisogan-as-new-speaker/amp
- ↑ https://tribuneonlineng.com/2023-how-ekiti-lawmakers-elected-aribisogan-as-new-speaker-against-fayemis-candidate/
- ↑ https://www.premiumtimesng.com/news/more-news/565536-just-in-ekiti-assembly-gets-new-speaker.html?tztc=1
- ↑ https://dailypost.ng/2022/11/15/ekiti-assembly-elects-aribisogan-as-speaker/
- ↑ https://thenationonlineng.net/breaking-ekiti-assembly-gets-new-speaker/
- ↑ https://www.channelstv.com/2022/11/15/ekiti-assembly-gets-new-speaker/amp/
- ↑ https://www.channelstv.com/2022/11/21/ekiti-assembly-speaker-aribisogan-impeached-adelugba-elected/amp/