Gambe

Kauye a Tola-Binyeri District, Mayo-Belwa LG, Adamawa State, Nigeria.

Gambe, ƙauye ne, a Tola-Binyeri yankin Mayo-Belwa a karamar hukuman Adamawa, a Arewa maso Gabashin Najeriya, ya kasance daɗaɗɗen ƙauye tun kimanin ƙarni na sha bakwai kimanin shekara ta 1750 miladiyya. Gangve Sarkin Gambe na farko ne ya kafa shi. Daga sunan wanda aka samo lafazin Lalacewar lafazin Gambe. Garin ba za'a rude da Gombe jihar Gombe ba.

Gambe

Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Gombe
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe