Gabriel Okara
Gabriel Okara (an haife shi ranar 24 ga watan Afrilu, a 1921). Dan Najeriya ne kuma marubuci.
Gabriel Okara | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Bayelsa, 24 ga Afirilu, 1921 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | Yenagoa, 25 ga Maris, 2019 |
Karatu | |
Makaranta |
Northwestern University (en) Kwalejin Gwamnati Umuahia |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe, marubuci da Marubuci |
Muhimman ayyuka | The Voice (en) |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
Rayuwar farko
gyara sasheAn haife shi a Yenagoa dake jihar bayelsa.[1]
Rubutu
gyara sasheYa fara rubuce rubucen sane bayan yabar makaranta inda yake rubuta ma gidajen redio labarai. A shekarar 1953 ya rubuta The Call Of The River Nun. Inda yasa Mu lambar girma.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-03-25. Retrieved 2021-05-15.
- ↑ https://archive.org/details/longdrumscannons00laur%7Curl-access=registration%7Caccess-date=8