Friday Elahor

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Friday Elahor (an haife shi a shekara ta 1967) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 1990 zuwa shekarar 1993.

Friday Elahor
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 14 Nuwamba, 1967 (57 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bendel Insurance1986-1986
ACB Lagos F.C.1987-1988
Heartland F.C. (en) Fassara1989-1989
Brøndby IF (en) Fassara1990-1992141
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya1990-1993141
Afrika Sports d'Abidjan1992-1994
FC Kochin (en) Fassara1997-1998
Mohun Bagan AC (en) Fassara1998-1999
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe