Francis Adenigba Fadahunsi
Dan Siyasar Najeriya
Fadahunsi Francis Adenigba (an haife shi ranar 12 ga Yuli 1952) ma'aikacin kwastam ne mai ritaya kuma dan majalisar dattawan Najeriya mai wakiltar mazabar Osun ta gabas a majalisar dattawa ta kasa. An haife shi a Ilase-Ijesa a cikin Jihar Osun a ranar 12 ga Yuli 1952 ga marigayi Chief Israel Adekunbi Fadahunsi da Chief (Mrs.) Emily Fadahunsi, dukkansu 'yan asalin Ilase-Ijesa. Fadahunsi ya yi karatun firamare a makarantar firamare ta Anglican ta Saint Paul, Ilase-Ijesa sannan ya yi karatun sakandire a makarantar zamani ta Abebeyin Anglican, karamar hukumar Atakumosa ta yamma a shekarar 1964.[1][2]
Francis Adenigba Fadahunsi | |||||
---|---|---|---|---|---|
13 ga Yuni, 2023 - District: Osun East
11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023 District: Osun East | |||||
Rayuwa | |||||
Cikakken suna | Francis Adenigba Fadahunsi | ||||
Haihuwa | Ogun, 12 ga Yuli, 1952 (72 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Karatu | |||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Chief Fadahunsi of PDP wins Osun East Senatorial seat". www.thenigerianvoice.com. Retrieved 2020-01-24.
- ↑ "Why I did not support hate speech bill ― Senator Fadahunsi". Vanguard News (in Turanci). 2019-12-29. Retrieved 2022-02-21.