Filin wasa na Sani Abacha filin wasa ne da ake amfani dashi ta hanya dayawa a garin Kano, jihar Kano, Nigeria . A halin yanzu ana amfani dashi mafi yawa don wasannin ƙwallon ƙafa da kuma wasu lokacin don wasannin motsa jiki. Filin wasan shi ne gidan Kano Pillars FC . Filin wasan yana daukar mutane 16,000. An sanya sunan ne da sunan marigayi tsohon shugaban kasa na mulkin soja Sani Abacha.Ya dauki bakuncin gasa da yawa na kasa da kasa ciki har da gasar cin kofin kasashen Afirka ta 2000 da gasar cin kofin duniya ta FIFA FIFA U-17 a shekarar 2009 . A kakar 2016–17, Kano Pillars ta samu matrsakaicin adadin wadanda suka halarci gida don wasannin lig na kasa da 10,000, wanda shi ne mafi girma a gasar ta Najeriya.

Filin wasa na Sani Abacha
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Kano
Birnijahar Kano
Coordinates 11°59′59″N 8°31′45″E / 11.9997°N 8.5292°E / 11.9997; 8.5292
Map
History and use
Opening1998
Ƙaddamarwa1998
Suna saboda Sani Abacha
Occupant (en) Fassara Kano Pillars Fc
Maximum capacity (en) Fassara 25,000
wanda ya nada filin wasan

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe