Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya, Ado-Ekiti

Federal Polytechnic, Ado-Ekiti babbar makarantar fasaha ce a Ado Ekiti, Jihar Ekiti, Najeriya. Shugaban makarantar shi ne Engr. Dayo Hephzibah Oladebeye (Phd).[1][2] Makarantar tana kan hanyar Ado / Ijan Ekiti, Ado-Ekiti, Jihar Ekiti, Najeriya.

Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya, Ado-Ekiti
Bayanai
Suna a hukumance
Federal Polytechnic Ado Ekiti.
Iri institute of technology (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Harshen amfani Turanci
Tarihi
Ƙirƙira 1977
fedpolyado.org
The Federal Polytechnic Ado ekiti
FPA
Federal Polytechnic Ado-Ekiti

Tsarin Karatu gyara sashe

Kwalejin Fasaha ta Tarayyar dake Ado-Ekiti tana ba da difloma ta kasa da babbar difloma ta kasa, da kuma takaddar shaida da masu karatun neman gogewa ta musamman a cikin: fasahar gine-gine, tsara birane da yanki, ilimin sanin kasa da lan an sabe, ilimi ƙididdigar bincike, fasahar injiniyan gidaje, injiniyarin ɗin albarkatun ƙasa da ma'adinai, fasahar injiniyan injina da lantarki, kimiyyar kwamfuyuta, fasahar abinci, kididdiga, Fasahar aikin Banki da Kudi, Ilimin Gudanar da Kasuwanci, Ilimin Fasahar Gudanar da Gidaje, da kuma Fasahar Ofishin Gudanarwa. Makarantar na da tsangayu biyar:

  • Tsangayar Nazarin Kasuwanci
  • Tsangayar Injiniyarin
  • Tsangayar Nazarin Muhalli
  • Tsangayar Kimiyya
  • Nazarin Kwamfuta
  • Tsangayar Noma da Fasahar Noma.

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "FPA Confirms Appointment of New Deans For its Four Schools". Federal Polytechnic, Ado-Ekiti. August 2017. Archived from the original on 2017-10-10. Retrieved 2017-10-09.
  2. "Ado-Ekiti Poly Staff Begin Indefinite Strike, Demand Rector's Sack". Africa Independent Television. 2015. Retrieved 2017-10-09.