Federal College of Horticultural Technology, Dadin Kowa

Federal College of Horticultural Technology Wata kwaleji ce na gwamnatin tarayya dake garin Dadin Kowa, karamar hukumar Yamaltu Deba, a jihar Gombe, Najeriya .

Federal College of Horticultural Technology, Dadin Kowa

Bayanai
Iri higher education institution (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 2002

Kwalejin, cibiya ce da take bincike a karkashin Hukumar Binciken Aikin Noma ta Najeriya da ke da alhakin horar da inganta ma’aikata a fannin fasahar noma da shimfidan kasa.

Fage gyara sashe

A ranar 19 ga Afrilun 2002, gwamnatin Shugaba Cif Olusegun Obasanjo ta amince da kafa ta ta zama irinta ta farko a yankin kudu da hamadar Sahara .