Fatou Niang Siga
Fatou Niang Siga (shekaran 1932-shekaran 2022) marubuciya ce kuma malamar makaranta ɗan ƙasar Senegal. Ita Musulma ce ta Mouride kuma ta yi aikin hajjin Makka sau biyu. Ta yi aure ta haifi 'ya'ya goma sha biyu. 'Yarta Maïmouna Sourang Ndir ta kasance jakadiyar Senegal a Faransa. [1] [2]
Fatou Niang Siga | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1932 |
ƙasa | Senegal |
Mutuwa | 11 ga Afirilu, 2022 |
Ƴan uwa | |
Yara |
view
|
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci da dan nishadi |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Rubuce-rubucenta sun ta'allaka ne a kusa da asalinta na Saint-Louis, Senegal. [2]
Zaɓin ayyuka
gyara sasheGa zaɓin ayyukanta:
- Saint-Louis du Sénégal et sa mythologie, Midi/Occident (2006)
- Costume saint-louisien sénégalais d'hier à aujourd'hui (2006)
- Kija: chungu cha mwana mwari wa Giningi, Fitowa ta daya zuwa uku 1-3, na Niang Fatou Niang Siga, Novati Rutenge, Shani Abdallah Kitogo, bugun Taasisi ya Uchunguzi wa Kiswahili, Chuo Kikuu cha Dar es Salaam, 200?,
- Reflet de modes da hadisai Saint-Louisiennes (Dakar, shekaran 1990)
Nassoshi
gyara sashe- ↑ 'Le Quotidien (Senegal), 'DON – 1 240 ouvrages offerts aux cinq universités publiques du Sénégal : L’acte hautement social et civique de Fatou Niang Siga, by Gilles Arsène Tchedji (9 December 2016) (retrieved 18 August 2020)
- ↑ 2.0 2.1 Le Petit Journal, Découvrir Saint-Louis du Sénégal avec Abdoul Hadir Aïdara, by Gaëlle Picut (18 April 2019) (retrieved 18 August 2020)