Fatima al-Batayahiyyah
Fāțima bint Ibrahim ibn Mahmud al-Bațā'ihiyya wacce aka fi sani da Fatima al-Batayahiyyah ta kasance musulma malamar hadisi a ƙarni na 8. [1][2]
Fatima al-Batayahiyyah | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Tarihin rayuwa
gyara sasheFatima al-Batayahiyyah ta koyar da Sahihul Bukhari a Damascus. An san ta a matsayin daya daga cikin manya-manyan malamai na wancan lokacin, ta nuna musamman a lokacin aikin Hajji lokacin da manyan malamai mazan zamanin suka yi ta tururuwa daga nesa don jin magana daga bakin ta Kai tsaye.[2]
Da ta tsufa sai ta koma Madina[3] ta koyar da dalibanta na kwanaki a masallacin Annabi da kansa. A duk lokacin da ta gaji, ta kan kwantar da kanta a kan kabarin Muhammad (S.A.W), ta ci gaba da koyar da dalibanta.[1][4] Wannan al'adar ta bambanta da abin da ake yi a yau, inda ba a yarda mutane su kalli wurin hutun Muhammadu ba.
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Aliyah, Zainab (2015-02-02). "Great Women in Islamic History: A Forgotten Legacy". Young Muslim Digest. Archived from the original on 2020-08-14. Retrieved 18 February 2015.
- ↑ 2.0 2.1 Qazi, Moin (2015). Women In Islam- Exploring New Paradigms. Notion Press. ISBN 978-9384878030.
- ↑ Nadwi, Mohammad Akram (2007). Al Muhaddithat: the women scholars in Islam. London: Interface Publishers. p. 264.
- ↑ Suleman and, Mehrunisha; Rajbee, Afaaf. "The Lost Female Scholars of Islam". Emel magazine. Emel magazine. Retrieved 25 February 2015.