Sahi al-Bukhari ( Larabci : صحيح البخاري), wanda kuma aka fi sani da Bukhari Sharif (Larabci: بخاري شريف), ɗaya ne daga cikin Kutub al-Sittah (manyan litattafan hadisi) na Musulunci Sunni . [1] Waɗannan hadisan, malami ne na musulmi Muhammad al-Bukhari ya tattara su. Daga cikin musulmin Sunni, ana ɗaukar sa a matsayin littafi mafi inganci bayan Alqurani . Sahi al-Bukhari tare da Sahi Muslim an san shi da Sahihayn .

Sahi al-Bukhari
Asali
Mawallafi Muhammad Al-Bukhari
Shekarar ƙirƙira 9 century
Asalin suna صحيح البخاري
Characteristics
Harshe Larabci
Description
Ɓangaren Kutub al-Sittah
Muhimmin darasi Hadisi
Sahi al-Bukhari
rubutun ciki sahih bukhari
Fathul Bari bisyarhi Shahih al-Bukhari Imam Khairul Annas
undatul ahaq na bukhari
صحيح البخاري

Cikakkun bayanai

gyara sashe

Imam Bukhari, daga shekara 16 ya yi tafiye-tafiye da yawa don tattara rahoton hadisi. An ruwaito cewa ya tara kusan ahadith 600,000 a cikin tarin nasa. Masana sun ce yawan maganganun isnadin ya haura kusan 7,397, kuma ba tare da yin la’akari da maimaita rahoton ba, adadin maganganun hadisi ya ragu zuwa wajen 2,602.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Mabadi Tadabbur-i-Hadith, Amin Ahsan Islahi