Faouzia Farida Charfi, (an haife ta a shekara ta 1941 a Sfax, née Rekik) . masaniya ce a fannin kimiyya, 'yar ƙasar Tunisiya, ƙwararriyar ƴa' siyasa. Ta kasance ƙaramar ministar ilimi a shekarar 2011.

Faouzia Charfi
shugaba

1995 - 2001
Mohamed Jaoua (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna Faouzia Farida Rekik
Haihuwa Sfax (en) Fassara, 30 Disamba 1941 (82 shekaru)
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Mohamed Charfi  2008)
Karatu
Makaranta Science Faculty of Paris (en) Fassara 1963) licence (en) Fassara
Faculty of Sciences of Tunis (en) Fassara doctorate (en) Fassara
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, physicist (en) Fassara da university teacher (en) Fassara
Employers Tunis El Manar University (en) Fassara
École normale supérieure Paris-Saclay (en) Fassara
Kyaututtuka
Faouzia Charfi in 2015

Charfi ta kammala karatu daga Sorbonne, Paris, a shekara ta 1963 a fannin kimiyyar jiki, sannan ta sami digiri na uku a shekarun 1978 da 1984 daga Faculty of Science of Tunis [fr] wanda wani ɓangare ne na Jami'ar Tunis El Manar.[1] Ta zama ƙaramar ministar ilimi ta Tunisiya a shekara ta 2011.[1][2][3][4]

Karramawa

gyara sashe

A cikin shekarar 1997 an naɗa ta Chevalier de la Légion d'Honneur, kuma a cikin shekarar 2001 an naɗa ta Commandeur des Palmes Académiques.[1] A cikin shekarar 2019 an ba ta lambar yabo ta shugabar Cibiyar Duniya ta Larabawa don amincewa da aikinta na yaki da tsattsauran ra'ayin Musulunci.[5][3]

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Mijin Charfi shi ne Mohamed Charfi (1936–2008), masanin ilimi kuma ɗan siyasa ɗan ƙasar Tunisiya.[5]

Zaɓaɓɓun wallafe-wallafe

gyara sashe
  • Charfi, Faouzia Farida (2013). La science voilée. Odile Jacob. ISBN 978-2738129895.
  • Charfi, Faouzia Farida (2017). Sacrées questions... : Pour un islam d'aujourd'hui. Odile Jacob. ISBN 978-2738134868.
  • Charfi, Faouzia Farida (2009). Electromagnétisme, Electrostatique et magnétostatique. Centre de Publication Universitaire, Tunis.
  • Charfi, Faouzia (2021). L’islam et la science – en finir avec les compromis. Odile Jacob. ISBN 978-2738156723.
  • Charfi, Faouzia (2020). La science en pays d'Islam. Bayard. ISBN 978-2227498235.

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 1.2 "Faouzia Charfi". France Culture. Retrieved 1 June 2019.
  2. "Faouzia Farida Charfi". France Inter. Retrieved 1 June 2019.
  3. 3.0 3.1 Boukhayatia, Rihab (20 February 2019). "L'universitaire et intellectuelle tunisienne Faouzia Charfi honorée à l'IMA, à Paris". Huffpost. Retrieved 1 June 2019.
  4. Samoud, Wafa (27 March 2018). "Selon Faouzia Charfi, "L'islam politique ne reconnaît pas la pensée rationnelle"". Huffpost. Retrieved 1 June 2019.[permanent dead link]
  5. 5.0 5.1 "Paris: Hommage de l'Institut du monde arabe à Faouzia Charfi". Kapitalis. 20 February 2019. Retrieved 1 June 2019.