Mohamed Charfi
Mohamed Charfi (11 ga Oktoba 1936, a Sfax - 6 Yunin shekarar 2008) sanannen malami ne kuma ɗan siyasa tunsiya.
Mohamed Charfi | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
11 ga Afirilu, 1989 - 30 Mayu 1994
11 ga Afirilu, 1989 - 1 ga Yuni, 1994
11 ga Afirilu, 1989 - 1 ga Yuni, 1994 | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Sfax (en) , 11 Oktoba 1936 | ||||||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||||||
Mutuwa | Tunis, 6 ga Yuni, 2008 | ||||||
Makwanci | Jellaz cemetery (en) | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Abokiyar zama | Faouzia Charfi | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta | Paris Faculty of Law and Economics (en) : private law (en) | ||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | masana da ɗan siyasa |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Siyasa
gyara sasheYa kasance Ministan Ilimi na Tunisia tsakanin shekarun 1989 da 1994. Yayi karatu a Kwalejin Shari'a ta Paris. Ya kuma kasance mamba a UGET na Tunisia.
Rayuwar sa
gyara sasheYa auri Faouzia Charfi .
Manazarta
gyara sashe