Gishiri
Gishiri (Turanci: salt) wani nau'in sanadiri ne, da ake amfani dashi a cikin abinci da kara dandano.
Gishiri yana da yawa a cikin ruwan teku. Budaddiyar teku tana da kusan gram 35 (1.2 oz) na daskararru a kowace lita na ruwan teku, salinity na 3.5%.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.