Eyitayo Ogunmola ɗan Nijeriya ne dan kasuwa mai taimakon jama’a. Shi ne ya kafa Utiva, mai baiwar da ke taimakawa masu digiri a Yankin Saharar Afirka.

Eyitayo Ogunmola
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 25 ga Yuli, 1988 (35 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Heriot-Watt University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a entrepreneur (en) Fassara

Karatu gyara sashe

Ya kammala karatun digirinsa na likitanci a jami'ar Ilorin. Ya samu MSc. a fannin dabarun iya kasuwanci, jagoranci da kuma canji daga Jami'ar Heriot-Watt . A shekarar 2015 ya zama Atlas Corps kuma jagora ne na Shirin Gidauniyar Tony Elumelu . A shekarar 2019, Eyitayo ya kasance memba na Global Good fund. Har ila yau kuma memba ne na 'tsofaffin ɗaliban Chevening.

An ba shi lambar yabo a fannin Ilimi a Future Awards Africa a shekarata 2019.

Manazarta gyara sashe