Enitan Bababunmi
Enitan Abisogun Bababunmi, (an haife shi a ranar 8 ga watan Satumba 1940 – 29 ga Mayu 2017) malami ne ɗan ƙasar Najeriya kuma Farfesa a fannin Biochemistry wanda ya zama mataimakin shugaban jami’ar jihar Legas na uku a tsakanin shekarun 1993 zuwa 1996.[1]
Enitan Bababunmi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 8 Satumba 1940 |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Mutuwa | 29 Mayu 2017 |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | university teacher (en) , biochemist (en) da Malami |
Employers | Jami'ar Ibadan |
Karramawa
gyara sasheA shekara ta 2002, gwamnatin Amurka ta baiwa Enitan takardar haƙƙin mallaka bayan ya samar da wani tsari wanda zai hana tsokanar cutar kanjamau da masu cutar kansa.[2][3][4]
Mutuwa
gyara sasheYa rasu a ranar 29 ga watan Mayu, 2017, yana da shekaru 76.[5][6]
Littattafai
gyara sasheMahada na waje
gyara sashe
Manazarta
gyara sashe- ↑ "LASU's three-month crisis festers, awaits Ambode's action". The Guardian. 18 June 2015. Retrieved 3 January 2016.
- ↑ Andrew Ose Phiri (2006). African Scientific Legacy. Mwajionera Enterprises.
- ↑ Oyekanmi, Rotimi (4 November 2002). "Nigerian scientist, Bababunmi, gets U.S. patent on AIDS drug". The Guardian. Biafra-Nigeria World. Archived from the original on 5 March 2016. Retrieved 3 January 2016.
- ↑ Femi Orebe (December 10, 2008). "Dr Enitan Bababunmi: His scientific inventions and patents". The Nation. Retrieved July 19, 2016.
- ↑ Adebowale, Segun (29 May 2017). "Ex-LASU VC Prof. Bababunmi is dead". The Eagle. Retrieved 29 May 2017.
- ↑ "Former LASU VC, Prof. Enitan Bababunmi Remembered With Posthumous 80th Birthday Symposium – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). Retrieved 2022-06-11.