Emmanuel Paulker

Dan siyasar Najeriya

Emmanuel Paulker (An haifeshi ranar 15 ga watan Octoba, 1955). Zaɓaɓɓen sanata ne a jihar Bayelsa ta tsakiya inda ya shiga ofis a 29 ga watan Mayu 2007.[1]

Emmanuel Paulker
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

29 Mayu 2007 - 9 ga Yuni, 2019
David Brigidi - Douye Diri
District: Bayelsa Central
Rayuwa
Haihuwa Jahar Bayelsa, 15 Oktoba 1955 (69 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta jami'ar port harcourt
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Yayi (Dimeari Grammar School) inda ya samu shedar gama sacandari a shekarar 1973 sannan ya samu digirin sa na farko a jami'ar Potakol a 1983. Kwararren malami ne shi yayin da daga bisani an zabe shi a matsayin kwamishinan kasa da gidaje a jihar Bayelsa daga shekarar 1999 zuwa 2001.[2]

Manazarta

gyara sashe