Gundumar Sanatan Bayelsa ta Tsakiya
majalisar dattawa a Najeriya
Gundumar Sanatan Bayelsa ta Tsakiya a jihar Bayelsa, Najeriya ta shafi kananan hukumomi hudu (4) na Kolokuma / Opokuma, Kudancin Ijaw da Yenagoa wanda kuma shine babban birnin jihar. Wannan gundumar tana da Yankunan Rajista guda 43 (RAs) da kuma rumfunan zabe guda 789 (PUs). Cibiyar tattara kuri'un ita ce zauren majalisar karamar hukumar Yenagoa..[1][2][3]
Bayelsa Central | |
---|---|
senatorial district of Nigeria (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jiha | Bayelsa |
Jerin sanatocin da ke wakiltar Bayelsa ta tsakiya gyara sashe
Sanata | Jam'iyyar | Shekara | Majalisar |
---|---|---|---|
Manazarta gyara sashe
- ↑ "'Bayelsa Central must produce Dickson's successor'". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2020-06-05.
- ↑ "Bayelsa Central Senatorial District: Allows Us To Complete Our Term -KOLGA". P.M.EXPRESS (in Turanci). 2020-06-01. Retrieved 2020-06-05.
- ↑ "Bayelsa Central: We Must Be Allowed to Complete Our Term in Senate -". The NEWS. 2020-06-01. Retrieved 2020-06-05.