Elizabeth Kudjoe
Elizabeth Cudjoe (an haife ta a ranar 17 ga watan Oktobar 1992), ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar Ghana wacce ke buga wasan gaba ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Ghana .[1] Ta yi wasanta na farko na ƙasashen duniya a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA U-17 New Zealand 2008. Ta kasance ɗaya daga cikin manyan 'yan wasa na ƙasar a gasar All-Africa Games, na 2011 inda ta zura ƙwallo a ragar Aljeriya da kuma gasar cin kofin matan Afirka na 2014. A matakin kulob, ta buga wa ƙungiyar, Hasaacas Ladies, wasa a Ghana. [2]
Elizabeth Kudjoe | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 17 Oktoba 1992 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Ghana | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Yaren Akan | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||
Tsayi | 1.6 m |
Ƙwallayen ƙasa da ƙasa
gyara sasheA'a. | Kwanan wata | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako | Gasa |
---|---|---|---|---|---|---|
1. | 14 Satumba 2011 | Estádio do Maxaquene, Maputo, Mozambique | Samfuri:Country data ALG</img>Samfuri:Country data ALG | 1-0 | 3–0 | 2011 All-Africa Games |
2. | 2-0 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "FIFA Tournaments - Players & Coaches - Elizabeth CUDJOE". www.fifa.com. Archived from the original on 20 November 2015. Retrieved 13 January 2022.
- ↑ "Black Queens name final 21 for AWC". ghanafa.org. 27 September 2014. Archived from the original on 27 October 2016. Retrieved 26 October 2016.