Miyar Editan miyar gayen kayan lambu ce da ta samo asali daga mutanen Efik na jihar Cross River da ke Kudancin Najeriya. Ta shahara a tsakanin al'ummar jihar Cross River. Ana yin miyar daga ganyen Editan, ganye mai ɗaci. Kafin ta dahu dole ne a matse dacin.[1][2][3]

An yi imanin ganyen editan yana da ƙimar magani.

[4]

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Esema, Joseph D. (2002-01-01). Culture, customs, and traditions of Cross River State people of Nigeria (in Turanci). MOCOMP.
  2. Thaker, Aruna; Barton, Arlene (2012-04-23). Multicultural Handbook of Food, Nutrition and Dietetics (in Turanci). John Wiley & Sons. ISBN 9781405173582.
  3. Uyanga, Roseline E. (1998-01-01). Briefs on Nigeria's indigenous and Western education: an interpretative history (in Turanci). Hall of Fame Educational Publishers. ISBN 9789783073227.
  4. oyibougbo (2022-06-20). "How To Make Editan Soup". Ou Travel and Tour (in Turanci). Retrieved 2023-06-14.