Eberechi Opara
Eberechi Opara (an haife ta ranar 6 ga watan Maris, 1976). ta kasance mai tsaron gida a kwallon kafa ta Najeriya.
Eberechi Opara | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Najeriya, 6 ga Maris, 1976 (48 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Harshen, Ibo | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Gasa
gyara sasheTa kasance daga cikin kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasa ta Najeriya a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA na 1999, da kuma a wasannin Olympics na bazara na 2000. tana daga cikin yan kwallon mata na kasa.[1]
Duba kuma
gyara sashe- Najeriya a Gasar Olympics ta bazara ta 2000
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-02-11. Retrieved 2020-11-09.