Mukala mai kyau

Zuma Rock babban dutse ne wanda yake a Jihar Neja a kusa da babban birnin tarayyar Abuja, Nigeria.[1] Dutsen yana kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna daga unguwar Madalla, kuma a wasu lokutan ana kiranta da "Kofar Abuja daga Suleja". Dutsen Zuma yana da tsawo kusan. 300 metres (980 ft) sama da kewayensa.[2]

Dutsen Zuma
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 700 m
Topographic prominence (en) Fassara 300 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 9°07′49″N 7°14′02″E / 9.1304161°N 7.2339461°E / 9.1304161; 7.2339461
Mountain range (en) Fassara Jos Plateau
Kasa Najeriya
Territory Jihar Neja da Babban Birnin Tarayya, Najeriya
Geology
Material (en) Fassara granite (en) Fassara
Aso rock

Daraja gyara sashe

An nuna dutsen Zuma akan takardar naira 100. An yi amfani da shi ne don ja da baya da 'yan kabilar Gbagyi suka yi kan mamaye kabilun da ke makwabtaka da su a lokacin yakin basasa.[3]

Yanayi gyara sashe

 
Rock a shekarar 1960

Dutsen Zuma yana da tsayi sosai bisa ma'aunin yanayin Najeriya. Ya fi gidan NECOM da tsayi sau huɗu (mafi tsayin gini a Legas, tun a shekarar 1979) kuma ya fi Dutsen Aso da Dutsen Olumo a hade.[4]

Manazarta gyara sashe

  1. Abah, Adah; Chikelo, Chinelo (2016-04-08). "Zuma Rock Losing Its Face". Leadership. Archived from the original on 2016-04-22. Retrieved 2016-11-19.
  2. Alofetekun, Akin (2008-05-28). "All Eyes on Zuma Rock". Daily Sun. Archived from the original on 2010-03-23. Retrieved 2009-01-07.
  3. According to numerous on-line sources describing Nigeria as a tourist destination, such as "The Power State". National Youth Services Corps. Archived from the original on April 16, 2014..
  4. "Zuma Rock - Environment Go 2021 - Environment Go!" (in Turanci). Retrieved 2021-08-03.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe