Dora Vasconcellos
Dora Alencar Vasconcellos (1910-1973) mawakiya ce kuma 'yar diflomasiyya ta Brazil.Ta yi aiki a matsayin jakadan Brazil a Trinidad da Tobago daga 1970 har mutuwarta.[1] Waƙarta da aka fi fice shine "Canção do Amor", wanda Heitor Villa-Lobos ya taka rawa da ita.. [ana buƙatar hujja]
Dora Vasconcellos | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Rio de Janeiro, 1910 |
ƙasa | Brazil |
Mutuwa | Port of Spain, 25 ga Afirilu, 1973 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon zuciya) |
Karatu | |
Harsuna | Portuguese language |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci da maiwaƙe |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Molly Ahye Golden heritage: the dance in Trinidad and Tobago -1978 Page 146 "THE late Senhora Dora Vasconcellos, Brazil's Ambassadress to Trinidad and Tobago between 1970 — 1973 when she passed away in Port of Spain. She was a famous poetess and she composed among her works Cancao De Amor, the ..."