Dean Gary Parrett (an haife shi a ranar 16 ga watan Nuwamba 1991) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Ingila wanda ya yi wasa a matsayin dan wasan tsakiya. Ya taka leda a gasar kwallon kafa ta kungiyoyi da yawa kuma ya wakilci Ingila daga kasa da shekaru 16 zuwa kasa da shekaru 20.

Dean Parrett
Rayuwa
Haihuwa Hampstead (mul) Fassara, 16 Nuwamba, 1991 (33 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Quintin Kynaston Community Academy (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  England national under-16 association football team (en) Fassara2006-200770
  England national under-17 association football team (en) Fassara2007-200850
Tottenham Hotspur F.C. (en) Fassara2008-201300
  England national under-19 association football team (en) Fassara2009-2010114
Aldershot Town F.C. (en) Fassara2009-200940
Plymouth Argyle F.C. (en) Fassara2010-201081
Charlton Athletic F.C. (en) Fassara2011-201191
  England national under-20 association football team (en) Fassara2011-201130
Yeovil Town F.C. (en) Fassara2012-2012101
  Stevenage F.C. (en) Fassara2013-
Swindon Town F.C. (en) Fassara2013-201330
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 18
Nauyi 74 kg
Tsayi 176 cm

Ayyukansa

gyara sashe

Tottenham Hotspur

gyara sashe

An haife shi a hamspstead, London, Parrett ya sanya hannu a kungiyar tottenham hotspur Academy daga queens park rangers a watan Fabrairun 2007. [1] Ya buga wasan farko na Tottenham a gasar cin kofin eufa da shaktar donestk a ranar 19 ga Fabrairu 2009.[2] yaje kungiyar Aldershot a kan aro wata daya a ranar 17 ga Satumba.[3] Aldershot sun nemi karin lokaci amma a maimakon haka Parrett ya koma Spurs a ranar 23 ga Oktoba bayan daya buga wasanni hudu.[4] Ya sanya hannu kan sabon kwangilar shekaru uku a white hart lane a watan Agustan 2010, kafin ya shiga plymouth argyle a aro har zuwa karshen kakar 2010-11. [5][6][7] Ya saka kwallaye na farko a aikinsa yayin da yake Plymouth a cikin nasarar 3-1 a kwallonsu da bristol rovers.[8]

A ranar 10 ga Nuwamba 2010, an amince da juna tsakanin Tottenham da Argyle cewa za a yanke rancen Parrett kuma ya koma Tottenham.[9] A watan Maris na shekara ta 2011, Parrett ya sanya hannu a kungiyar Charlton athletic ta League One a kan aro har zuwa karshen kakar 2010-11. [10] Ya zira kwallaye sau ɗaya ga Charlton a nasarar 3-1 a kan rochdale.[11]

A ranar 13 ga watan Janairun 2012, Parrett ya sanya hannu kan aro tare da kungiyar Yeovil Town na wata daya, wanda aka tsawaita har zuwa karshen kakar a ranar 8 ga watan Fabrairun 2012, kuma ya zira kwallaye a nasarar 3-2 da kungiyar colchester united a ranar 18 ga watan Fabirun 2012. [12] A ranar 28 ga watan Maris na shekara ta 2013, Parrett ya sanya hannu a Swindon Town a kan aro tare da YAN WASAN SPURS dakuma massimo luongo [13] Kashegari ya tafi kai tsaye cikin tawagar yan kwallon don fuskantar Oldham kuma ya buga cikakken minti 90 a indakuma sukaci 1-1 .[14]

Swindon sun dakatar da rancen ba zato ba tsammani a ranar 11 ga Afrilu 2013 tare da Manajan, Kevin MacDonald ba ya son bayyana dalilin a fili.[15] Parrett ya koma Tottenham kuma daga baya kulob din sun sake shi a watan Yunin 2013. [16]

Stevenage

gyara sashe

A ranar 17 ga Oktoba 2013, kungiyar Stevenage ta sanya hannu kan Parrett wanda ya kasance zuwan kyauta har zuwa ƙarshen kakar 2013-14. [17] A ranar 12 ga Mayu 2014, Parrett ya sanya hannu kan sabon kwangila a kulob din.[18]

AFC Wimbledon

gyara sashe

A ranar 1 ga watan Yulin 2016, Parrett ya bar Stevenage zuwa sabuwar kungiyar League one ta AFC Wimbledon, inda ya isko tsofon abokinsa a Stevenage. Darius Charls whelpdale . [19] Ya zira kwallaye na farko ga kulob din, a cikin nasarar 2-0 a kan Gilingham a ranar 1 ga Oktoba 2016.[20]

Gillingham

gyara sashe

A ranar 30 ga Mayu 2018 Parrett ya sanya hannu a gilinham . [21] Ya fara bugawa kulob din wasa a ranar 4 ga watan Agusta 2018, a wasan League One da ya yi da Accrington Stanley.[22] Ya buga wasanni 31 a kulob din gabaɗaya, inda ya zira kwallaye ɗaya.[23]

Komawarsa zuwa Stevenage

gyara sashe

Bayan Gillingham ta dakatar da kwangilarsa a watan Yulin 2019, Parrett ya koma Stevenage.[24] Kungiyar ta saki Parrett a ƙarshen kakar 2019-20 wanda ya ga Stevenage ya koma National League.[25] Ya buga wasanni 22 a duk fafatawa da kulob din ya yi a karo na biyu, inda ya zira kwallaye daya a cikin asarar 1-2 ga Southend a gasar cin kofin EPL.[26]

Wealdstone

gyara sashe

Parrett ya shiga kungiyar wealdstone a ranar 21 ga Nuwamba 2020 ba tare da kwangila ba.[27]

A watan dake gaban wannan , Stones sun ba da damar Parrett ya fara tattaunawa da barnet domin tafiya.[28] Parrett ya shiga Bees a kan yarjejeniyar gajeren lokaci a ranar 12 ga Disamba 2020. [29] An sake shi a ranar 8 ga watan Janairun 2021 bayan bayyanar sau biyu kawai.[30]

Ayyukansa na karshe

gyara sashe

Kididdigar aiki

gyara sashe
Club Season League FA Cup League Cup Continental Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Tottenham Hotspur 2008–09 Premier League 0 0 0 0 0 0 2 0 0 0 2 0
2009–10 Premier League 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
2010–11 Premier League 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
2011–12 Premier League 0 0 0 0 0 0 2 0 0 0 2 0
Total 0 0 0 0 0 0 4 0 0 0 4 0
Aldershot Town (loan) 2009–10 League Two 4 0 0 0 0 0 0 0 4 0
Plymouth Argyle (loan) 2010–11 League One 8 1 1 0 0 0 0 0 10 1
Charlton Athletic (loan) 2010–11 League One 9 1 0 0 0 0 0 0 9 1
Yeovil Town (loan) 2011–12 League One 10 1 0 0 0 0 0 0 10 1
Swindon Town (loan) 2012–13 League One 3 0 0 0 0 0 0 0 3 0
Stevenage 2013–14 League One 12 1 3 0 0 0 1 0 16 1
2014–15 League Two 30 4 0 0 0 0 2 1 32 5
2015–16 League Two 27 3 1 0 1 0 1 0 30 3
Total 69 8 4 0 1 0 4 1 78 9
AFC Wimbledon 2016–17 League One 32 5 5 1 1 0 4 0 42 6
2017–18 League One 23 2 0 0 1 0 1 1 25 3
Total 55 7 5 1 2 0 5 1 67 9
Gillingham 2018–19 League One 27 1 2 0 0 0 2 0 31 1
Stevenage 2019–20 League Two 17 0 1 0 1 1 3 0 22 1
Wealdstone 2020–21 National League 4 0 0 0 0 0 4 0
Barnet 2020–21 National League 2 0 0 0 0 0 2 0
Biggleswade Town 2021–22 SFL – Premier Division Central 6 1 0 0 0 0 6 1
Career total 214 20 17 1 5 1 4 0 18 3 258

Manazarta

gyara sashe
  1. "Tottenham capture QPR youngster". BBC Sport. 2 February 2007. Retrieved 19 February 2009.
  2. Ashenden, Mark (19 February 2009). "Shakhtar Donetsk 2–0 Tottenham". BBC Sport. Retrieved 20 February 2009.
  3. "Shots sign Spurs' Parrett on loan". BBC Sport. 17 September 2009. Retrieved 17 September 2009.
  4. "No Extension of Parrett Loan". Aldershot Town F.C. theshots.co.uk. 23 October 2009. Retrieved 25 October 2009.[permanent dead link]
  5. "Parrett extends deal & Plymouth loan".
  6. "Parrett the Pilgrim" Error in Webarchive template: Empty url..
  7. "Spurs' Parrett in Plymouth loan".
  8. "Plymouth 3 – 1 Bristol Rovers". BBC Sport. 2 November 2010. Retrieved 10 December 2013.
  9. "PLYMOUTH Argyle were knocked out of the Johnstone's Paint Trophy, losing 2–1 to arch rivals Exeter City at Home Park last night". Thisisplymouth.co.uk. Archived from the original on 17 September 2012. Retrieved 14 March 2011.
  10. "BBC Sport – Football – Charlton sign West Ham striker Frank Nouble on loan". BBC News. 12 March 2011. Retrieved 14 March 2011.
  11. "Charlton 3 – 1 Rochdale". BBC Sport. 25 April 2011. Retrieved 10 December 2013.
  12. "Yeovil 3 – 2 Colchester". BBC Sport. 18 February 2012. Retrieved 10 December 2013.
  13. "MASSIMO, DEAN, NATHAN JOIN SWINDON ON LOAN". tottenhamhotspur.com. Tottenham Hotspur. 28 March 2013. Retrieved 29 March 2013.
  14. "Swindon 1 – 1 Oldham". BBC Sport. 29 March 2013. Retrieved 29 March 2013.
  15. "Parrett loan ended without explanation". swindonadvertiser.co.uk. Swindon Advertiser. 11 April 2013. Retrieved 15 February 2014.
  16. "Player Update". tottenhamhotspur.com. Tottenham Hotspur. 10 June 2013. Retrieved 11 June 2013.
  17. "Dean Parrett: Stevenage sign former Tottenham midfielder". BBC Sport. 17 October 2013. Retrieved 19 October 2013.
  18. "CONTRACT EXTENSIONS FOR TALENTED TRIO". Stevenage FC. 12 May 2014.
  19. "AFC Wimbledon sign midfielder Parrett". BBC Sport.
  20. "AFC Wimbledon 2–0 Gillingham". BBC Sport. 1 October 2016. Retrieved 4 October 2016.
  21. Gillingham sign Regan Charles-Cook and Dean Parrett
  22. "Match report: Accrington Stanley 0 Gillingham 2". Kent Online. 4 August 2018. Retrieved 25 June 2020.
  23. "Dean Parrett | Football Stats | Stevenage Borough | Age 28 | Soccer Base". soccerbase.com. Retrieved 2020-06-25.
  24. Cawdell, Luke (15 July 2019). "Stevenage sign Gillingham midfielder Dean Parrett". Kent Online. Retrieved 15 July 2019.
  25. "Stevenage 2020/21 Retained & Released List". stevenagefc.com (in Turanci). Retrieved 2020-06-25.
  26. "Dean Parrett | Football Stats | Stevenage Borough | Age 28 | Soccer Base". soccerbase.com. Retrieved 2020-06-25.
  27. @WealdstoneFC (21 November 2020). "Your starting eleven this evening! A place on the bench for new signing @deano_parrett19" (Tweet) – via Twitter.
  28. Barnet make move for Wealdstone’s Parrett
  29. "Dean Parrett joins on short term deal". Archived from the original on 12 December 2020. Retrieved 12 December 2020.
  30. "Bilel Mohsni and Dean Parrett depart". Archived from the original on 23 January 2021. Retrieved 8 January 2021.