Twitter, a halin yanzu an sake masa tambari zuwa X,[1] na daya daga cikin manyan kafofin sada zumunta na yanar gizo wanda kamfanin Amurka X Corp. ke kula da ita, bayan Twitter, Inc. Masu amfani da Twitter za su iya yin rubutu, da saka hotuna da bidiyo a kafar. [2]Masu amfani da ita za su wallafa sako (tweet), nuna son shi, sake wallafar (ko retweet), yin sharhi, da kuma aikawa da saƙon kai tsaye ga sauran masu amfani da ita. Masu amfani suna hulɗar da Twitter ta hanyar burauza ko mahaja ta wayar hannu
Jack Dorsey, Nuhu Glass, Biz Stone, da Evan Williams ne suka kirkiro Twitter a cikin Maris 2006. An kaddamar da ita a watan Yuli na wannan shekarar. Tsohon kamfanin, Twitter, Inc., ya kasance a San Francisco, California kuma yana da fiye da ofisoshin 25 a duniya.[3] A shekara ta 2012, masu amfani da twitter fiye da miliyan 100 sun samar da tweets miliyan 340 a rana, [4]
A cikin Oktoba 2022, hamshakin dan kasuwa Elon Musk ya sayi Twitter akan dalar Amurka biliyan 44, wanda haka ya ba shi iko akan mallakarta kuma ya zama Shugaba.[5]
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
![]() ![]() |
- ↑ Davis, Wes (July 23, 2023). "Twitter is being rebranded as X". The Verge. Retrieved August 21, 2023.
- ↑ Conger, Kate (August 3, 2023). "So What Do We Call Twitter Now Anyway?". The New York Times. ISSN 0362-4331. Retrieved August 29, 2023.
- ↑ "Company: "About Twitter"". Archived from the original on April 3, 2016. Retrieved April 24, 2014.
- ↑ "Twitter turns six". Twitter. March 21, 2012.
- ↑ Isaac, Mike; Hirsch, Lauren (April 25, 2022). "Musk's deal for Twitter is worth about $44 billion". The New York Times. ISSN 0362-4331. Retrieved April 26, 2022.
![]() | |
---|---|
![]() | |
![]() | |
Blaze Your Glory! | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
X, twttr da Twitter |
Iri |
social networking service (en) ![]() ![]() ![]() |
Masana'anta | Dandalin sada zumunta |
Ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen amfani |
multiple languages (en) ![]() |
Mulki | |
Babban mai gudanarwa |
Linda Yaccarino (en) ![]() |
Administrator (en) ![]() |
X Corp. (en) ![]() |
Hedkwata | San Francisco |
Mamallaki |
X Corp. (en) ![]() |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 21 ga Maris, 2006 |
Wanda ya samar |
|
![]() ![]() ![]() |
