Dalhatu Sarki Tafida ,(

Dalhatu Sarki Tafida
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

3 ga Yuni, 2003 - 5 ga Yuni, 2007
District: Kaduna North
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2003 - Ahmed Makarfi
District: Kaduna North
Rayuwa
Haihuwa Zariya, 24 Nuwamba, 1940 (83 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Kwalejin Barewa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

an haife shi a 24 November 1940) tsohon Ambasadan Nijeriya ne a kasar Ingila, yayi sanata bayan zabensa da akayi a shiyar sanatan yankin Kaduna ta arewan Jihar Kaduna, Nijeriya, a karkashin jam'iyar People's Democratic Party (PDP). Ya shiga majalisa a ranar 29 ga watan Mayun 1999.[1] An sake zabar shi a shekarar 2003.[2]

Anazarci gyara sashe

  1. "FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA LEGISLATIVE ELECTION OF 20 FEBRUARY AND 7 MARCH 1999". Psephos. Retrieved 2010-06-21.
  2. "Senators". Dawodu. Retrieved 2010-06-21.