Conor Thomas (an haife shi 29 Oktoba 1993) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ingila wanda ke buga wasa a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar EFL League Two taa Crewe Alexandra. Ya taba bugawa Coventry City, Swindon Town, tsohon kulob din kofin Super League na Indiya ATK da Cheltenham Town.[1]

Conor Thomas
Rayuwa
Haihuwa Coventry (en) Fassara, 29 Oktoba 1993 (31 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Coundon Court (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  England national under-17 association football team (en) Fassara2009-200960
Coventry City F.C. (en) Fassara2010-
  Liverpool F.C.2011-201100
  England national under-18 association football team (en) Fassara2011-201110
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Ayyukan kulob din

gyara sashe

Birnin Coventry

gyara sashe

Thomas ya shiga Coventry City Academy bayan an lura da wasanshi a a kungiyar Christ The King FC. inda Ya fara bugawa kulob din wasa a chanji a ranar 8 ga watan Janairun shekara ta 2011 a gasar cin kofin FA 2-1 a kwallonsu da Crystal Palace, yazo kulob dinne inda ya kuma maye gurbin Gary Mcsheffrey bayan minti 72 [2] kuma ya fara bugawa kungiyar a ranar 25 ga watan Janairu, kuma a lokacin gasar cin kofen FA, a kan Birmingham City.

Ya shiga kulob din Premier League wato Liverpool da farko a kan aro a ranar 31 ga watan Janairun shekara ta 2011, tare da tunanin zama na dindindin [3] amma bayan ya yi wasa tare da yan wasan su lokacin training a lokuta bakwai ya koma Coventry saboda raunin daya samu a hamstring, saboda haka aka yanke shawara na kawo karshen aron da yazo. [4] Bayan shekaru shida a Coventry, kungiyar ta sake Thomas a watan Yuni 2016.

Garin Swindon

gyara sashe

A ranar 4 ga watan Yulin 2016, kafin a sake shi daga kungiyar Coventry, Thomas ya shiga kungiyar League One ta Swindon kan yarjejeniyar shekaru uku.[5] A ranar 6 ga watan Agustan shekara ta 2016,

Thomas ya fara bugawa kungiyar Swindon Town kwallo a yayin da sukayi nasara 1-0 a kan tsohon kungiyarsa; Coventry City,.[6] A ranar 25 ga watan Maris na shekara ta 2017, Thomas ya zira kwallaye na farko ga Swindon, inda ya ci nasara a nasarar da suka samu 1-0 ga Millwall a minti na 90.[7]

Garin Cheltenham

gyara sashe

A ranar 25 ga Mayu 2018, Thomas ya koma Ingila don shiga kungiyar League Two ta Cheltenham Town a kan yarjejeniyar shekaru biyu.[8] Ya taimaka wa Cheltenham zuwa wasan kusa da na karshe na League Two na 2019-20, sai aka cisu 3-2.[9] Bayan shekaru hudu, a ranar 6 ga Mayu 2022, Thomas ya bar kulob din bayan bai iya cimma yarjejeniya da kulob din a kan sabbin sharuɗɗa ba. [10]

Crewe Alexandra

gyara sashe

A ranar 19 ga Mayu 2022, ya shiga kungiyar crewe Alexandra. [11] Ya fara ne a wasan farko na Crewe na kakar 2022-23, inda suka samu nasarar 2-1 a kan rochdale a spotland.[12] kuma ya zira kwallaye na farko na Crewe a nasarar da kungiyar ta samu a 2-1 a kan tsohon kulob din Swindon Town a Gresty Road a ranar 29 ga Afrilu 2023.[13] A watan Mayu na shekara ta 2024, Thomas ya sanya hannu kan sabuwar yarjejeniyar shekaru biyu, abinda yasa ya kasance a Crewe har zuwa lokacin rani na shekara ta 2026 . [14]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Thomas dan kasar Ingila ne mai shekaru 17 da haihuwa. Ya taka leda a wasan karshe na gasar Nordic ta 2009 kuma an ba shi lambar yabo ta nasara bayan nasarar da kungiyar ta samu a kan Scotland. [15]

Kididdigar aiki

gyara sashe
Appearances and goals by club, season and competition
Club Season League National Cup League Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Coventry City 2010–11 Championship 0 0 2 0 0 0 2 0
2011–12 Championship 27 1 1 0 1 0 29 1
2012–13 League One 11 0 1 0 0 0 1 0 13 0
2013–14 League One 43 0 4 0 1 0 1 0 49 0
2014–15 League One 16 0 0 0 0 0 3 0 19 0
2015–16 League One 3 0 1 0 0 0 1 0 5 0
Total 100 1 9 0 2 0 6 0 117 1
Liverpool (loan) 2010–11 Premier League 0 0 0 0 0 0
Swindon Town 2016–17 League One 33 1 1 0 1 0 2 0 37 1
2017–18 League Two 2 0 0 0 1 0 0 0 3 0
Total 35 1 1 0 2 0 2 0 40 1
ATK 2017–18 Indian Super League 18 0 2 0 20 0
Cheltenham Town 2018–19 League Two 32 6 3 0 2 1 4 0 41 7
2019–20 League Two 26 6 2 0 1 0 3 1 32 7
2020–21 League Two 38 5 3 0 2 0 0 0 43 5
2021–22 League One 24 1 2 0 2 0 2 0 30 1
Total 120 18 10 0 7 1 9 1 146 20
Crewe Alexandra 2022–23 League Two 44 1 2 0 0 0 1 0 47 1
2023–24 League Two 25 1 3 0 1 0 2 0 31 1
Total 69 2 5 0 1 0 3 0 78 2
Career total 342 22 27 0 13 1 20 1 399 24

Manazarta

gyara sashe
  1. "Notification of shirt numbers: Cheltenham Town" (PDF). English Football League. p. 20. Retrieved 20 September 2020.
  2. "Coventry City 2–1 Crystal Palace". Coventry City F.C. 8 January 2011. Archived from the original on 11 January 2011. Retrieved 8 January 2011.
  3. "England U17 star arrives". Liverpool F.C. 31 January 2011. Archived from the original on 3 February 2011. Retrieved 1 February 2011.
  4. http://www.coventrytelegraph.net/coventry-city-fc/coventry-city-fc-news/2011/07/19/liverpool-fc-move-came-too-early-for-me-says-conor-thomas-92746-29079631/ Error in Webarchive template: Empty url.?
  5. "Conor Thomas: Swindon Town sign former Coventry City midfielder". BBC Sport. 4 July 2016. Retrieved 29 March 2017.
  6. "Swindon Town vs. Coventry City". Soccerway. 6 August 2016. Retrieved 29 March 2017.
  7. "Swindon Town vs. Millwall". Soccerway. 25 March 2017. Retrieved 29 March 2017.
  8. "NEW SIGNING: Conor Thomas". Cheltenham Town Official Site. 25 May 2018. Retrieved 25 May 2018.
  9. "Cheltenham Town 0-3 Northampton Town". BBC Sport. 22 June 2020.
  10. "2021/22 retained and released list". Cheltenham Town FC. 6 May 2022. Retrieved 9 May 2022.
  11. "Conor Thomas: Crewe sign Cheltenham midfielder on two-year deal". BBC Sport. 19 May 2022. Retrieved 20 May 2022.
  12. "Rochdale 1-2 Crewe Alexandra". BBC Sport. 30 July 2022. Retrieved 30 July 2022.
  13. "Crewe Alexandra 2-1 Swindon Town". BBC Sport. 29 April 2023. Retrieved 30 April 2023.
  14. "Crewe midfielder Thomas signs new deal". BBC Sport. 2 May 2024. Retrieved 2 May 2024.
  15. "Bidwell strike wins Nordics for England". The Football Association. 2 August 2009. Retrieved 1 February 2011.