Churchill Odia
Churchill Odia (an haifeshi 21 ga watan Nuwamba Shekara ta 1985 a Legas ) ɗan wasan kwando ne na kwalejin Najeriya tare da ƙungiyar kwando maza na Jami'ar Oregon Ducks. A shekara ta 2007, ya buga wasa da ƙungiyar ƙwallon kwando ta ƙasa ta Najeriya a gasar FIBA Africa Championship 2007.
Churchill Odia | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lagos,, 21 Nuwamba, 1985 (39 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Harshen, Ibo | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Makaranta | Xavier University (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | small forward (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 210 lb |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hanyoyin waje
gyara sashe- Bayanin mai kunnawa espn.com
- Tarihin goducks.com