Chinonyelum Ohadugha (an haife ta a ranar 24 ga watan Maris 1986) 'yar wasan tsalle uku ce (tripple jump) ‘yar Najeriya.

Chinonye Ohadugha
Rayuwa
Haihuwa 24 ga Maris, 1986 (38 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

A cikin shekarar 2006, ta ƙare a matsayin na huɗu a Wasannin Commonwealth. A shekara ta 2007, ta lashe lambar azurfa a gasar cin kofin Afrika da tsalle-tsalle na mita 14.21, wani sabon tarihin Najeriya.[1] Ba ta kai wasan zagaye na karshe ba a gasar cin kofin duniya ta 2007, amma ta ci lambar tagulla a gasar cin kofin Afirka ta 2008. Ta shiga gasar Olympics ta 2008 ba tare da ta kai wasan karshe ba.

Ta kuma gama a matsayi na biyar a tseren mita 4x100 a Jami'ar bazara ta 2005.[2] ==

Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing  Nijeriya
2005 Universiade Izmir, Turkey 5th 4 × 100 m relay 46.32 s
31st (q) Long jump 5.56 m
11th Triple jump 12.91 m
2006 Commonwealth Games Melbourne, Australia 4th Triple jump 13.26 m
2007 All-Africa Games Algiers, Algeria 2nd Triple jump 14.21 m
World Championships Osaka, Japan 26th (q) Triple jump 13.32 m
2008 African Championships Addis Ababa, Ethiopia 3rd Triple jump 14.14 m
Olympic Games Beijing, China 30th (q) Triple jump 13.29 m

Manazarta

gyara sashe
  1. "Ohadugha is new record holder in triple jump". Daily Triumph. 20 July 2007. Retrieved 26 July 2007.
  2. Sports 123: Athletics: Universiade 2005: Women: 4x100 m Relay Archived 2007-09-29 at the Wayback Machine == Tarihin gasar<ref>Sports 123: Athletics: Universiade 2005: Women: 4 x 100 m Relay

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe