Chima Nwosu (an haife tane a ranar 12 ga watan Mayun shekarar 1986) mace ce mai buga baya a kwallon kafa ta Najeriya.

Chima Nwosu
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 12 Mayu 1986 (38 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Kariyan ta

gyara sashe

Tana daga cikin kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasa ta Najeriya a gasar Olympics ta bazara ta 2004 . A matakin kulob din ta buga wa Inneh Queens wasa .[1]

Duba nan kasa

gyara sashe
  • Najeriya a Gasar Olympics ta bazara ta 2004

Manazarta

gyara sashe
  1. "Olympic Women's Football Tournaments Athens 2004 – Squad List: Nigeria (NGR)". FIFA. Archived from the original on 7 September 2015. Retrieved 2 October 2015.

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe