Onyeka (an haife ta ranar 15 ga watan july, 1984) ta kasance mai buga kwallon kafa ta Najeriya.

Celestina Onyeka
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 15 ga Yuli, 1984 (39 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Aikin kwallo gyara sashe

Tana daga cikin kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasa ta Najeriya a gasar Olympics ta bazara ta 2004. A matakin kulob din ta buga wa Pelican Stars wasa. kiranta zuwa bugawa kasa ya kagareta nasara a gareta.[1]

Duba kuma gyara sashe

  • Najeriya a Gasar Olympics ta bazara ta 2004

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe