Cecilia Ngibo Nku (an haife tane a ranar 26 ga watan Oktoban shekarar 1992) ta kasance yar wasan ƙwallon ƙafa a Najeriya, wacce take buga musu tsakiya, tana buga wasanni a team dinƙwallon ƙafa ta Rivers Angels a Gasar Matan Najeriyar . [1]

Cecilia Nku
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 26 Oktoba 1992 (31 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Rivers Angels F.C. (en) Fassara-
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2010-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.53 m

Kariyanta na duniya gyara sashe

Nku ta fara wasan kasa da kasa ne a shekarar 2010 yayin bugawa Najeriya kwallo a gasar cin kofin duniya ta mata ta mata ta FIFA U-20 . Ta kasance daga cikin manyan 'yan wasan Najeriya da suka lashe Gasar Mata ta Afirka ta 2014 a Namibia . A watan Mayu na 2015 aka kira Nku da ya bugawa Najeriya wasa a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta 2015 [2]

Daraja gyara sashe

Na duniya gyara sashe

Najeriya
  • Gasar Mata ta Afirka (1): 2014

Manazartai gyara sashe

  1. C. Nku Archived 2016-03-04 at the Wayback Machine
  2. "Falcons fly out with high hopes". Nigeria Football Federation. 19 May 2015. Archived from the original on 1 September 2019. Retrieved 1 September 2019.

Hanyoyin hadin waje gyara sashe

  • Cecilia Nku – FIFA competition record
  • Cecilia Nku at Soccerway