Carney Chukwuemeka
Carney Chibueze Chukwuemeka (an haifeshi ne a ranar 20 ga watan October na shekarar 2003) kwararren dan wasan kasar ingila ne wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya a kungiyar kwallon kafa ta premier league wato Chelsea.wanda ya kasance irin Northampton Town da Aston villa,ya fara wasansa na farko ne tareda kungiyar farko a shekarar 2021.kafin ya rattaba wa kungiyar ta Chelsea hannu.
Carney Chukwuemeka | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Carney Chibueze Chukwuemeka | ||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Eisenstadt (en) , 20 Oktoba 2003 (21 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 17 | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 187 cm | ||||||||||||||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||||||||||||||
Addini | unknown value |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Rayuwarsa Ta Sirri
gyara sasheChukwemeka ya fito ne daga kabilar Igbo.sannan an haifeshi ne a kasar Austria wanda mahaifansa suka kasance 'yan kasar Nigeria daga baya kuma suka koma Northampton a kasar ingila Wanda a can ne suka raine shi.yayansa yakasance ya na taka ledarsa a kungiyar Crawley Town.
Kididdigar Sana'a
gyara sasheClub | Season | League | FA Cup | EFL Cup | Europe | Other | Total | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Aston Villa U21 | 2020–21 | — | — | — | — | 2[lower-alpha 1] | 0 | 2 | 0 | |||||
2021–22 | 2[lower-alpha 1] | 0 | 2 | 0 | ||||||||||
Total | — | — | — | — | 4 | 0 | 4 | 0 | ||||||
Aston Villa | 2020–21 | Premier League | 2 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | — | — | 2 | 0 | ||
2021–22 | Premier League | 11 | 0 | 0 | 0 | 2 | 0 | — | — | 13 | 0 | |||
Total | 13 | 0 | 0 | 0 | 2 | 0 | — | — | 15 | 0 | ||||
Chelsea | 2022–23 | Premier League | 10 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 11 | 0 |
Career total | 23 | 0 | 1 | 0 | 2 | 0 | 0 | 0 | 4 | 0 | 30 | 0 |
Manazarta
gyara sashe
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/>
tag was found